IQNA - Tsagaita wuta tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da kungiyar Hamas a zirin Gaza, ta haifar da martani na yankin da ma duniya baki daya, kuma babban sakataren MDD da shugabannin kasashen duniya sun yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3492571 Ranar Watsawa : 2025/01/16
Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar Hizb al-Dawa a Iraki ya yi kira da a kawo karshen abubuwan da ake yadawa a kafafen yada labarai da shafukan sada zumunta na Iraki, wadanda ke kara haifar da tashin hankali tsakanin kungiyoyin siyasa.
Lambar Labari: 3487783 Ranar Watsawa : 2022/09/01